1/70
Looks like no tags are added yet.
Name | Mastery | Learn | Test | Matching | Spaced |
---|
No study sessions yet.
Cochi
Church
Kasuwa
Market
Ashibiti
Hospital
Shago
Shop
Gona
Farm
Daji
Bush
Fili
Playground
Makaranta
School
Gareji
Garage or motor park
Gidan Yari
Prison
Gidan wanka
Bath room
Gidan Bayi
Toilet
Dakin Girki
Kitchen
Shagon Kwafer
Saloon for women
Shagon aski
Barbing saloon
Rafi
River
Tekun
Ocean
Daki
Room
Babban Kanti
Super market
Fili jirgin Sama
Airport
Tasha Jirgin Kasa
Train Station
Restaurant
Gidan Abinci
Zoo
Gidan dabbobi
Post Office
Gidan waya
Police station
Ofishin yan sanda
Pharmacy/drug store
Kantin Magani
Parking lot
Filin ajiye motoci
Museum
Gidan kayan gargajiya ko gidajen tarihi
Library
Dakin Karatu
Gymnasium
Dakin Motsa jiki
Court
Kotu
Book shop
Kanti sayar da littattafai
Bank
Banki
Bakery
Gidan burodi
Why didn't you go to church
Me ya sa baki je coci ba
I am going
Ina zuwa
I will go
Zan je
I went
Na je
I am going to the Market
Ina zuwa Kasuwa
I am going to the hospital tomorrow
Ina zuwa asibiti gobe
I went to the barbing saloon
Na je shagon aski
I went to the saloon to do my hair
Na je shagon kwafer in yi kiso
The bathroom is dirty
Gidan wanka ya yi dirti
Please wash the toilet
Don Allah ki wanke mun gidan bayi
I crossed two rivers on my way to the village
Na sallake rafi guda biyu a hanyan zuwa kauye
Your kitchen is well furnished
Dakin Girkin ki ya hadu or ya kyau
Where are you going?
Ina zaka?/ Ina zaki?
I am going to the supermarket to buy things
Ina zuwa Babban Kanti in siya kaya
I am going to the bank to withdraw money
Ina zuwa banki in son in chire kudi
I am going to the bakery
Ina zuwa Gidan Brodi
I went to the bakery yesterday
Na je gidan brodi jiya
I went to the bakery today
Na je gidan brodi yau
I am going to the court
Ina zuwa Kotu
I am going to the room
Ina zuwa daki
I am going to the zoo
Ina zuwa gidan ajiye Dabobi
I am going to the bookshop
Ina zuwa kanti sayar da littattafai
I am going to the Gymnasium
Ina zuwa Daki Motsa Jiki
I am going to the train station
Ina zuwa filin jirgin kasa
I am going to the library
Ina zuwa daki karatu
I am going to the museum
Ina zuwa Gidan kayan gargajiya
Traditional things
Kayan gargajiya
I am going to the airport
Ina zuwa filin jirgin Sama
I am going to the police station
Ina zuwa Ofishin yan sanda
I am going to the pharmacy
Ina zuwa Kantin Magani
Medicine
Magani
To talk
Don Magana
I am going to the motor park
Zani Filin ajiye motoci
I am going to the post office
Zani gidan Waya