1/64
Looks like no tags are added yet.
Name | Mastery | Learn | Test | Matching | Spaced |
---|
No study sessions yet.
Eye
Yana bamu ikon gani
See
Gani
Look
Duba, Kalli
Peep
Leka
Peeped
Leko
I looked at the bag, it was fine
Na duba, kalli jakan ba kyau
I see the moon in the sky
Ina ganin wata a sama
I use my eyes to see
Ina amfani da idanuwana don gani
I peeped into the house to see if it was clean
Na lekko cikin gidan don ganin ko tsafta ne
Hear
Ji
I use my ear to hear
Ina amfani da kunne na don ji
The head houses the brain
Yana dauke da kwakwalwa
Think
Tunani
I will think over it
Zan yi tunani a kai
He thinks he is smart
Yana tunani yana da wayo
Talk
Magana
Eat
Ci
I use my mouth to talk and eat
Ina amfani da bakina don yin magana, don ci
The hair protects the body and regulates temperature
Gashi yana kare jiki kuma yana daidaita yanayinzafi
I use my nose to smell things
Ina amfani da hancina don jin kamshin abubuwa
Breath
Numfashi
His breath was too slow
Numfashin shi yayi a hankali
Bad smell
Wari
Good smell / Fragrance / Scent
Kamshi
It smells nice
Yana jin kamshi
It smells badly
Yana wari
It smells very badly
Kamshin yayi mugun wari
Chewing
Taunawa
Swallowing
Haddiya
Tasting
Dandana
Forming speech
Samar da sautin magana
I love to chew meat
Ina son tauna nama
Swallow the food, let's go
Hadiye abinci mu tafi
Tasting good food feels good
Dandana abinci mai kyau yana jin dadi
Breaking food
Don karya abinci
Tearing
Yaga
Grinding
Nika
Holding
Amfani don rikewa
Hold
Rike
Push
Tura
Pull
Ja
Touch
Taba
Sweep
Shara
Grip
Kama
Feel
Ji
Scratch
Karce
Scratch my back
Karce bayana
I can feel your body temperature
Zan iya jin zafin jikin ki
The tyres have a good grip on the car
Tayoyin sun kama motan da kyau
Sweep the room well
Shara dakin da kyau
Touch my head
Taba kai na
Walk
Tafiya
Run
Gudu
Jump
Tsalle
Stand
Tsaya
Womb
Mahaifa
Used for menstruation and pregnancy
Ana amfani da ita don haila da ciki
Menstruation
Haila
Pregnancy
Ciki
Conceive
Daukar ciki
Kidney
Koda
To filter waste
Don tace kayan sharar jiki
To remove excess fluid from the blood
Don cire ruwa mai yawa daga jiki
Produce urine
Samar da fitsari
Regulate blood pressure
Daidaita sukarin jinni