1/24
Looks like no tags are added yet.
Name | Mastery | Learn | Test | Matching | Spaced |
---|
No study sessions yet.
How much is a mudu of maize?
Nawa ne mudun masara?
It's 400 naira
Dari hudu ne
It's too much
Ya yi yawa
Reduce the money for me
Ka rege mun kudi
Bring 300 naira
Kawo dari uku
Thank you, measure it for me
Na gode, ka awuna mun
How much is a kilo of meat?
Nawa ne kilon nama?
2,700 naira
Dubu biyu da dari bakwai
Is that the final price?
Karshin farashin kenan?
Yes
E'e
Cut it for me
Ka yanka mun
How much is a basket of onion?
Nawa ne kwondon albasa?
I want a basket of onions
Ina son kwondon albasa
It's 5,000 naira
Dubu biyar
No reduction?
Ba rege?
Ok, bring 4,000
Tor, kawo dubu hudu
I cannot reduce the price
Ba zan iya rege kudi ba
I can reduce a little
Zan iya rege kudi kadan
Please reduce the price for me
Don Allah ka rege mun kudi
I reduced 50 naira
Na rege naira hamsin
Please measure it well for me
Don Allah ka awuna mun da kyau
It's expensive
Ya yi sadaa
It's cheap
Ya yi alaha
Here is your money, thank you
Gashi kudin ka, na gode